Babu kasidu a halin yanzu.

Ni masoyin malam ne, mai kuma kaunar yada karatukansa a ko'ina.

Assalamu Alaikum, Sheikh Halliru Maraya Kaduna fitaccen malamin addinin musulunci ne a fadin Nigeria. yana isar da sakon Allah cikin yaran Hausa da English. Masanin zamantakewa ne da al'amuran da suka shafi aiyukan wanzar da zaman lafia a tsakanin Al'umma, mabiya addinai mabanbanta.

Sufi ne dan Darikar Tijjaniyya kuma fitaccen masoyin Sheikh Ibrahim Inyas.


Sababbin Kasidun Blog

    Babu kasidu a halin yanzu.

Sassan Blog

    Babu sassa a halin yanzu.